ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Masu kare hakkin dabbobi sun kalubalanci ministan da ya yi hadayar awaki 29 a Indiya

Masu fafutikar hakkin dabbobi sun kalubalanci ministan da ya yi hadayar awaki 29 a IndiyaMasu fafutikar kare hakkin dabbobi a kasar Indiya, sun kaluba

dan Saudiyya ya zargi aljannu da kunna gobara sau 21 a gidansa

Wani dan kasar Saudiyya ya zargi aljannu da kunna masa gobar a gida, har sau 21, cikin shekara uku; kuma ya ce yana yawan jin maganganun da ba ya iya

Karas mai siffar yatsun mutum

 

Hoton budurwa mai sanye da tufafi mai ayoyin Alkur’ani ya harzuka Musulmin Saudiyya

Mutanen Saudiyya sun nuna fushinsu kan yadda wata budurwa, Balarabiya daga yammacin Isra’ila ta dinka rigar makaranta mai dauke da ayoyin Alkur’ani. A

Wani dan Iran ya shekara 60 bai yi wanka ba

Wani mutumin kasar Iran ya kafa tarihi, inda ya shafe shekara 60 ba tare da yin wanka ba, kamar yadda Kamfanin Dillancin Labarai na kasar IRNA, ya ruw