ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

… Wani Ba’Indiye ma ya shekara 40 bai yi wanka ba

Wani Ba’Indiye, dan shekara 65, mai suna Guru Kallash, ya daina yin wanka tun a shekarar 1974, kimanin shekara 40 da suka gabata. Ya kuma yi hakan ne

An ciro Kyankyaso mai tsawon inci daya daga kunnen wani mutumin Austiraliya

Wani mutumin kasar Austiraliya, ya tashi da safe yana jin zafi da radadi a cikin kunnensa na dama. Da farko ya dauka gizo-gizo ne mai ruwan guba ya fa

Malamin addini a Saudiyya ya raba wa jaruman fim da mawaka mata 100 kyaututtuka

Shahararren malamin addinin Musulunci a kasar Saudiyya, mai suna Muhammad Al Arafi, ya sha yabo da suka, bayan da ya shiga kafafen yada labarai yana r

Sassan jikin mutum sun fado daga sama a kasar Saudiyya

Sassan jikin mutum sun fado daga sama a kasar Saudiyya, a birnin Jeddah, ranar Lahadin da ta gabata, inda jami’an ’yan sanda suka bayyana cewa ta yiwu

Wani dan Kuwait ya nuna wa Limami bindiga don ya hana shi tara kudin taimako a Masallaci

Yan sanda sun kama wani mutum da ya nuna wa limami bindiga a masallaci, bayan da ya hana shi tara wa mutanen Siriya kudi a kasar Kuwait. Wanda ake zar