ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Mai sunan da ke dauke da haruffa 36 ta samu lasisin tukin mota

Wata mata a Amurka, ’yar asalin tsibirin Hawaii, mai suna da ke dauke da haruffa 36, ta samu lasisin tukin mota, bayn an sha daga wajen samar da katin

Rashin amfani da cokali mai yatsu ya sa wata ’yar Kuwait ta nemi mijinta ya saketa

Wata mata a kasar Kuwait ta kai kara, inda ta bukaci a raba aurenta da mijinta, bayan aurensu da mako guda,. Bayan da ta gano mijinta ba ya son tsirar

Sarauniyar Ingila ta karrama Likitan da ya yi hidimar haihuwar Yarima George

Likitan kula da lafiyar masu juna biyu da ya yi aiki, wajen haihuwar  jaririn Yarima William da Gimbiya Kate, ya samu karramawa daga Sarauniyar I

Za a yi wa dan sarautar Saudiyya hukuncin kisa

Za a zartar da hukuncin kisa kan wani dan gidan Sarautar Saudiyya, wanda ya kashe wani dan kasar, kamar yadda wata jaridar kasar ta ruwaito. Wannan ku

Waiwaye Kan Abubuwan Al’ajabi A Shekarar 2013: Wasu matan Bosniya ya da kanwa sun hadu bayan rabuwarsu da shekara 72

Wasu ’yan uwan juna, mata ’yan asalin kasar Bosniya, wadanda suka rabu da juna shekaru 72 da suka gabata, sun sake haduwa a sanadiyyar Facebook, duk d