ABUBUWAN AL'AJABI • December 26, 2013 22:54
Wata matar aure mai suna Patient Elisha, ’yar shekara 28 da ke zaune a Garin Mpape a karamar hukumar Bwari da ke yankin Birnin Tarayya Abuja, ta bayya
ABUBUWAN AL'AJABI • December 26, 2013 22:52
Kimanin karnuka dubu da 300 suka tsira daga fasakwauri a gundumar Bueng Kan, kamar yadda ’yan sandan kan iyakar kasar Thailand da ke Sakon Nakhon suka
ABUBUWAN AL'AJABI • December 26, 2013 22:51
Hukumar birnin Dubai, ta hana a bai wa gwagware haya a wuraren zaman iyali a gundumar kasuwnaci da ke birnin, inda aka yanke tarar da ta kimarta ta sh
ABUBUWAN AL'AJABI • December 26, 2013 22:50
Likitoci a asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano, sun gano wata irin cutar kwayar halitta, wadda a Turancin Kimiyya ake yi lakabi da Warrdenburg
ABUBUWAN AL'AJABI • December 26, 2013 22:48
A kasar Singafo za a yi gagarumin taron gwagware, don shawo kan karuwar gwagwarci a kasar. Hukumar kula da zamantakewar al’umma ta SDN ta shirya taron