ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Waiwaye Kan Abubuwan Al’ajabi A Shekarar 2013: Yaro dan shekara shida na hidima ga maifiyarsa don neman aljanna

Wani yaro dan shekara shida, daga kasar Pakistan, an hango shi a filin aikin hajji yana ta yi wa mahaifiyarsa hidima, tun lokacin da suka isa garin Mi

Waiwaye Kan Abubuwan Al’ajabi A Shekarar 2013: ’Yan uwan da suka yanke hulda har tsawon shekara 25 sun sasanta a Arfa

Ani da Marya, ’yan uwan da suka yanke ma’amala da juna har na tsawomn shekara 25, sun hadu a ranar Arfa. Sabanin ’yan uwan ya samo asali ne a sanadiyy

Waiwaye Kan Abubuwan Al’ajabi A Shekarar 2013: Ana ta tafka shari’ar wata ’yar Sudan kan rashin lullube kanta

Wata ’yar Sudan za ta fuskanci hukuncin bulala a kotu, bayan da ake ta tafka shari’a kan keta dokar sutura ta kamala da Gwamnatin Sudan ta kafa tun a

Waiwaye Kan Abubuwan Al’ajabi A Shekarar 2013: An kirkiro kwalin taba da ke magana da mashaya

Jami’ar Stirling na gwajin wani kwalin taba da ta kirkiro, don yin gargadi da matasan mata masu zukar taba, amma kwananan za a yi gwajin a kan sauran

Waiwaye Kan Abubuwan Al’ajabi A Shekarar 2013: An dawo da jakar da aka sace bayan shekara bakwai

Parbeen Ashraf ’yar shekara 47, tuni ta yanke kauna daga samun jakarta ta kwalliya, irin ta ’yan kwalisa mai lakabin black Fiorelli, wadda aka sace a