ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

dan Hadaddiyar Daular Larabawa ya yi majalisa a saman bishiyar dabino

Wani dan asalin Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE), mai suna Awad Harmoos AlMarzrouie ya yi wata hadaddiyar majalisa a saman bishiyar dabino. Saboda jin

Maza sun sanya hijabi a Iran don hana tursasa wa mata sanya hijabi

A makon da ya gabata ne mazan Iran saka yi ta nuna hotunansu sanye da hijabi a shafukan sadarwa na intanet, inda sukan hadu da matansu ko ’yan uwansu

An rufe gidan abincin da ke sayar da naman kura a Saudiyya

An rufe wani gidan abinci a kasar Saudiyya, tare da tarar Riyal dubu 10 (Naira dubu 700) saboda sayar wa mutane naman kura.An gano gidan abinci ne mai

Jirgin sama na farko mai amfani da makamashin rana ya kewaya duniya

Jirgin saman farko mai amfani da makamashin rana ya kewaya duniya, kuma a kasashen Larabawa ya taso daga filin jiragen saman Alkahira ya sauka a Hadad

Tsofaffi masu shekara 100 sun yi bikin aurensu karo na farko

Wasu ma’aurata da ke Lardin Anhui a kasar Sin, sun dauki hoton bikin aurensu karo na farko. Ma’auratan dai shekarunsu sun kai 100, domin ango Song yan