ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Waiwaye Kan Abubuwan Al’ajabi A Shekarar 2013: Hamshakin attajirin Afirka ta Kudu zai kyautar da rabin dukiyarsa

Hamshakin attajirin nan na Afirka ta kudu, Patrice Motsepe zai bayar da kyautar rabin dukiyarsa, tamkar yadda masu kudin duniya irin su Billgates da W

Waiwaye Kan Abubuwan Al’ajabi A Shekarar 2013: Masana’antar haihuwar jarirai ta karbu a Indiya

Talauci ya sanya mata da dama yanke shawarar su rika daukar cikin wadansu mazan domin a biya su kudi a kasar Indiya.Kudin da ake biyan matan da ake yi

Wata Ba-indiya ta yi barin ’yan 10

Wata Ba-Indiya ’yar shekara 28 da ke zaune a garin Madhya Pradesh ta yi barin ’yan 10 a dare daya. Matar mai suna Anju Kushwaha ta haifi jarirai tara

Wani barawo a Amurka ya hadiyye sarkokin wuya da ya sata

Wani barawo da aka tuhume shi da haura gidan mutane, ya hadiyye sakokin mata biyu, inda aka dauki hoton cikinsa kafin aka kai shi kurkuku. Jami’an ’ya

Magujin duniya Ya yi gudun kilomita 580 a Hadaddiyar Daular Larabawa

Wani gwani gudu dan kasar Filifins, mai suna Ceasaer Guarian ya yi guje-guje a kasashen duniya 48, ya karade masarautu bakwai da suka hadu suka yi Had