ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Masoya sun yi aure bayan rabuwarsu da shekara 27

Wasu masoya ’yan kasar Filifins, Tomas Jun Tolentino da Rowena Weng Macaraeg, sun yi aure bayan shekara 27 da suka rabu da juna. Sanadiyyar rabuwarsu,

Bankin Sifen ya yi kuskuren sayar wa jariri hannun jari

Bankin Nobagalicia da ke kasar Spain ya yi kuskuren sayar wa jariri wata hudu hannun jarinsa, don haka kotu ta yanke masa hukuncin biyan diyyar. Kotun

Iyalan Mandela da ’yan siyasa na takaddamar amfani da sunansa a tallata manufa da haja

Iyalan marigayi Gwarzon Afirka ta Kudu, Nelson Mandela da ’yan siyasa da masu tallar haja, na takaddama kan amfani da sunansa wajen yada manufa da tal

Kotu ta yanke wa wata mata tarar Naira 22,680 saboda ta ki yi wa danta kaciya

Wata kotun addini ta yanke wa wata tarar Dala 140 saboda ta ki yi wa danta kaciya, don haka aka bata zabi ko dai ta yi masa kaciyar ko kuma ta biya ta

Alkali ya banke mutane da mota ya ki tsayawa

Litinin din makon jiya aka zargi wani alkali da  yin sanadiyar mutuwar dan shekara 60, tare da raunata mutum biyu, bayan da ya kade su da mota. A