ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

barawo ya aike wa mai wayar iphone da ya sata da shafi 11 na sunaye abokan huldarsa

Wani barawon wayar ‘iphone’ a kasar Sin, ya rubuto shafuka 11 masu dauke da sunayen mutum kusan dubu, sannan ya aika wa asalin mai na’urar da ya sata,

Mun yi aure rana daya, matanmu sun haihu rana daya – Tagwaye ’yan shekara 72

A Jihar Sakkwato an samu ’yan tagwaye masu shekara 72, wadanda suka yi aure rana daya, kuma matansu suka haihu a rana guda. Tagwaye Hassan da Husaini,

An yi zanga-zangar goyon bayan masoya a Yemen

An yi zanga-zangar goyon bayan masoya a kasar Yemen, inda mutane suka yi cinciridon nuna goyon baya ga Huda al-Niran ‘yar Saudiyya da masoyinta Muhamm

An sayar da littafi mafi tsada a duniya kan Naira biliyan 296 da rabi

An buga littafi mafi tsada a kasar Amurka, inda aka yi gwanjonsa a kan kudi Dala miliyan 14 da rabi, wato daidai da Naira biliyan biyu da miliyan 296;

‘Yadda na haifi kunkuru’

Wata matar aure mai suna Misis Kathrine Abari da ke zaune a kauyen Mutum daya a Agyaragu da ke yankin raya kasa na Jankwe, a Jihar Nasarawa,  ta

<{ "statusCode": 500, "error": { "type": "SERVER_ERROR", "description": "An error while processing your request. Please try again later." } }