ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Cacar dubu 20 ta yi sanadin mutuwar matashi a cikin tekun Legas

Toheeb Jimoh dan kimanin shekaru 25 a duniya bai san cewa zai bar duniya ba a karshen makon da ya gabata har sai da musu ya kaure  a tsakaninsa d

dan shekara biyu mai shan karan sigari 40 a rana ya koma cin abinci da ya kai shekara biyar

Labarin da jaridar Aminiya ta buga na yaro dan shekara biyu da ke shan karan sigari 40 a rana, da ya fita a ranar Juma’a 4 ga Yuni, 2010 yanzu al’amar

Miji da mata da kwarto sun tare a daki guda

“Watakila mutane su dauka na haukace, amma gaskiyar magana ita ce ina son mijina da kwarton da nake hulda da shi, asalima na kasa tantance wanda na fi

Ya je cire kudi a banki na’urar ATM ta nuna ya mutu

Wani dan kasar katar ya gano cewa hukumomin kasar sun fitar da takardar shaidar mutuwarsa, don haka aka rufe asusun ajiyarsa na banki, lamarin da ya s

Ana Gasar gemu ta duniya

A watan Nuwamban kowace shekara mazaje da dama kan nuna kwarewa wajen iya ajiye gemu da gashin baki a gasar ajiye gemu ta duniya da ake gudanarwa shek