ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

An yi wa malamin makaranta sauyin wurin aiki ta hanyar canki-canki

Hukumomin ilimi na kasar Saudiyya na binciken yadda aka yi wa wani malamin makaranta sauyin wurin aiki, ta hanyar jefa kwandala aka ce ya canki Sarki

Mace ta kada mijinta a zabe a Amurka

Galibin ma’aurata sukan dan yi gasa cikin annashuwa, amma ga Dabid Johnson da matarsa Jennifer Johnson gasar tasu ta kai wani munzali da ba saba gani

‘Jaridar Beijin Times ta yi batanci ga kamfanin ruwa na Nongfu sau 76’

daya daga cikin manyan kamfanonin sarrafa ruwan kwalba na kasar Sin, Nongfu da ke birnin Hangzhou, babban birnin Gundumar Zhejiang ya aike da korafi g

Ana ta tafka shari’ar wata ’yar Sudan kan rashin lullube kanta

Wata ’yar Sudan za ta fuskanci hukuncin bulala a kotu, bayan da ake ta tafka shari’a kan keta dokar sutura ta kamala da Gwamnatin Sudan ta kafa tun a

Wata ’yar aiki ta caka wa wata wuka bisa zargin kwace mata saurayi

Wata ’yar aikin gida ta caka wa wata wuka da nufin yi mata kisan gilla saboda ta “kwace mata saurayi” kamar yadda kotu ta saurari karar. Yarinyar ’yar