ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

’Yan uwan da suka yanke hulda har tsawon shekara 25 sun sasanta a Arfa

Ani da Marya, ’yan uwan da suka yanke ma’amala da juna har na tsawomn shekara 25, sun hadu a ranar Arfa. Sabanin ’yan uwan ya samo asali ne a sanadiyy

kungiyar kare hakkin mata na horar da karuwai yadda ake tantance jabun kudi

Wata kungiyar kare hakkin mata ta Indomitable women da ke kasar Indiya, ta fara bai wa karuwai horo kan yadda za su tantance jabun kudi, a garuruwan K

An haifi Akuya maik kafa takwas a Kaduna

 

Ba’Amurkiya ta ajiye aiki ta hanyar rawa

Wata Ba’Amurkiya da ke aiki a tashar labarai, a wani kamfanin bidiyo da ke kasar Taiwan, ta ajiye aikinta ta hanyar yin rawar minti biyu da ke nuni da

Kida na rage wa yara radadin cutar daji a benezuela

Ana amfani da kida a asibitin kasar benezuela don saukaka wa kananan yara zafi da radadin ciwon daji. Wata yarinya ’yar shekara tara bictoria Alzuru t