ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

An kori Shugaban jam’iyyar kwamunisanci kan bushashar Naira miliyan 41 a bikin auren dansa

An sauke Shugaban Jam’iyyar Kwamunisanci ta wani kauye da ke kasar Sin, bayan da dansa ya yi bushashar Dala dubu 260, wato kimanin Naira miliyan 41,60

Yaro ya haifi dan uwan tagwaicinsa

Wata jaridar kasar Sin a ruwaito yadda wani yaro dan shekara biyu ya haifi dan uwan tagwaicinsa, bayan an yi masa aikin fida, inda likitoci suka gano

Masana’antar haihuwar jarirai ta karbu a Indiya

Talauci ya sanya mata da dama yanke shawarar su rika daukar cikin wadansu mazan domin a biya su kudi a kasar Indiya.Kudin da ake biyan matan da ake yi

Shekara 50 ina cin mushen da mota ta kade -Boyt

Wani mutumin Birtaniya, tsoho dan shekara 74, ya bayyana cewa ya shafe shekara 50 yana cin mushen dabbar da aka kade a titi, kuma babu naman da ya fi

Tsoron fushin matata ya sa na bar sigari -Obama

Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya yi ikrarin barin zukar taba saboda tsoron fushin matarsa, kamar yadda wani amsa kuwa ya zuko maganarsa da yake y