ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Kotun Bangladesh ta tuhumi yaro dan shekara biyu

A kasar Bangladesh, a wani gari mai suna Comapnyganj, da ke yankin Sylhet, an kama wani yaro dan shekara biyu, a matsayin mai lafin da ake tuhuma da s

Jami’an ’yan sanda za su rika lura da masu tukin ganganci a Abu Dhabi daga sama

Jami’an ’yan sandan saman Abu Dhabi da ke cikin Hadaddiyar Daular Larabawa za su rika farautar masu tukin ganganci daga sararin sama. Wadannan jami’an

‘Ina cigiyar mai hannu daya in aura’

Wani matashi mai lalurar hannu daya da ke zaune a unguwar Kwangiri da ke kasuwar Abbatuwa a Jihar Legas, mai sun Kabiru Inusa  ya ce ba zai yi au

’Yar autar Ahmadou Ahidjo ta shiga jam’iyyar Paul Biya

Yar autar tsohon Shugaban kasar Kamaru Ahmadou Ahidjo, Aminatou Ahidjo  ta dawo kasar bayan ta shekaru 30 tana gudun hijira a kasar Senegal, tare

Mota mafi kankanta a duniya ta shiga kundin tarihi

Wani mutumin Arizona ya kera mota mafi kankanta a duniya, har ta shiga cikin kundin tarihi a littafin tattara bayanan abubuwan da suka fi shahara na G