ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

An yanke wa mai nufin yi wa ’ya’yansa fyade ya cinye su daurin shekara 27

An yanke hukuncin shekara 27 na zamanin kurkuku ga wani mutumin Birtaniya da ke zaune a Amurka, wanda aka samu da laifinhada kai da wasu mutane kan ya

Wani ya harbe baban budurwarsa saboda kin amincewarsa da aurensu

Wani matashin Ba-Indiye, dan shekara 22 ya harbi baban budurwarsa, saboda ya ki amincewa da bukatarsa ta neman aurenta, kamar yadda jami’an ’yan sanda

An samu zaki yana yawo a kan titi a kasar Kuwait

Wani dan karamin zaki ya kubuto daga wani gida, inda ya yi ta yawo a kan wani titi da ke gefen kasuwa, kamar yadda jaridar Gulfnews ta ruwaito. Wannan

An ba makafi damar amfani da bindiga a Amurka

A Jihar Iowa ta Amurka an bai wa makafi izinin rike bindiga, don haka jami’an tsaro ke ta takaddama kan al’amarin, kamar yadda Kamfanin Dillancin Laba

Matashi ya tara ’yar tsana sama da dubu shida a kan Naira miliyan 61

Mista Jian Yang,  wani matashi dan kasar Singafo, mai shekara 33 ya dukufa wajen tara ’yar tsana, inda a halin yanzu ya mallaki diyar bebi sama d