ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Za a kaddamar da tashoshin rediyo a jiragen kasa na Indiya

Fasinjojin jiragen kasa a Indiya za su rika kamo tashoshin rediyo a lokacin da suke tafiya, a daidai lokacinh da Hukumar Jiragen kasa ta Indiya ta shi

Yaro dan shekara 10 ya sha nonon karnuka tsawon shekara shida

Wani yaro dan shekara 10 a kasar Indiya ya shekara shida yana shan nonon karnuka, ina iyayensa suka yi matukar kokarin hana shi, amma al’amarin ya ci

Mai kafa guda ya shiga jerin gwarazan gwajin kwanji 30 a kasar Sin

A wajen gasar gwajin kwanji ta kasar Sin da aka gudanar ranar 13 ga watan Yuli, wani mai kafa guda, Yang Shuaihong ya dauki hankalin al’umma, inda ya

Matar Limami a Indiya za ta kashe kanta idan bai aske gemu ba

Wani limami mai shekaru 36 a kasar Indiya ya gamu da barazana daga matarsa, inda ta ce matukar bai aske gemu ba, za ta kashe kanta.

Attajirin Saudiyya zai sayi iPhone din da aka aike da saqon Shugaba Turkiyya Naira miliyan 70

Wani hamshakin atajirin Saudiyya ya taya wayar hannun mai gabatar da shirye-shiryen harshen Turkawa da ta watsa wa duniya sakon Shugaba Erdogan ga mag