ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Mahaifin yaron da ya boye a tayar jirgi daga Benin Zuwa Legas ya bayyana

Mahaifin yaron da ya buya a tayar jirgin sama, Daniel Oikhena, ya bayyana, bayan da Jami’an tsaron asiri na DSS suka mika yaron hannun ma’aikatar kula

’Yar shekara 64 ta yi ninkayar kilomita 160

Diana Nyad, ’yar shekara 64 ta bude sabon babi a tarihin kurme, inda ta yi ninkayar sa’o’I 53 daga kasar Cuba zuwa Florida ta Amurka, wato nisan kilom

Gawa ta tashi bayan an yi jana’izarta da kwana 13

Gawar wata mata Sharolyn Jackson ta tashi, wadda ta bayyana bayan kwana 13 da jana’izarta, inda ’yan uwanta ke da tabbacin sun binneta, kamar yadda Gi

Maza biyu za su auri mace daya a kasar Kenya

Wasu mazaje a kasar Kenya na shirin auren mata daya. Matar dai ta saba hulda da su fiye da shekara hudu, kuma ta ki zabar mutum daya daga cikinsu. Wad

Ta mayar da gurgun kare dan riko

Mai gabatar da shirin talabijin da rediyo, Angel Wong chui Ling, ta ce ta yanke daukar kwikuyo dan shekara biyu a matsayin dan riko. “Yana bnukatar gi