ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Yadda ake bautar berar Kumari a kasar Nepal

Chanira Bajracharya, ’yar shekara 15, ita ce berar da mabiya addinan Hindu da Buddha ke bauta wa a kasar Nepal. Wannan bera da mabiya addinai ke neman

Nauyin kilo 610 ya hana dan Saudiyya fita daga gida shekara biyu da rabi

Wani mutum dan Saudiyya mai nauyin kilo 610 ya kasa fitowa daga dakin kwanansa har tsawon shekara biyu da rabi, yana kwance a hawa na biyu da ke gidan

‘Tsananin so ya sa na yi wa budurwata wanka da ruwan batir’

Wani dalibi mai suna Alaci James Bako mai shekara 32 a duniya, wanda ya yi ta kokarin guje wa kamu bayan ya watsa wa budurwarsa ruwan batir ya zo hann

Shugabar Jamus ta zama malamar tarihi

Shugabar kasar Jamus, Angela Merkel, wadda ke yakin neman zabe a karo na uku, ta kwaikwayi zama malamar makaranta, inda ta shiga wani aji ta karantar

Italiya da Argentina: Paparoma ya rasa kungiyar kwallon kafar da zai goyi baya

Paparoma Francis ya yi wa ’yan kwallon Argentina da Italiya barkwanci kan wai ya rasa wadanda zai goyi baya a wasannin sada zumunci da suka kara a bir