ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Likita ya saci hodar heroin daga cikin falken kwaya

Yan sandan Rasha sun kama wani Likitan fida a yankin Siberiya ya saci hodar Iblis ta heroin daga cikin falken kwaya. A lokacin da aka kama likitan a g

Firayiministan Norway ya yi badda kama a matsayin direban tasi

An samu hoton bidiyon da aka tura a shafukan sadarwar Facebook da Twitter na Firayiministan Norway, Jens Stoltenberg, wanda ke nuni da yadda ya rika b

Lauya ya kai karar Italiya da Isra’ila kan laifin gicciye Yesu

Wani lauya a kasar Kenya, Mista Dola Indidis, ya kai karar kasashen Italiya da Isra’ila, don su soke hukuncin gicciye Yesu Almasihu. Lauyan ya jajirce

Hukuncin shekara dubu aka yankewa wanda ya boye ’yan mata uku tsawon shekara 10 a Amurka

Ariel Castro, wanda ya boye ’yan mata uku tsawon shekara 10,  yanke masa hukuncin zaman kurkuku na shekara dubu, bisda tuhuma kan aiakta laifukan

’Yan rawa sun caccaki limaman addinin Buddha a Myanmar kan adawa da Musulmi

Jagaban ’yan rawa na kasar Myanmar Mista Kyaw Kyaw, ya jagoranci ’yan tawagarsa, wadanda suka ruguje da kida da waka suna caccakar limaman addinin Bud