ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Editan shafin sadarwar Saudiyya zai yi kurkukun shekara bakwai da bulala 600

An yanke wa Editan Shafin sadarwar masu ra’ayin ’yanci a Saudiyya daurin shekara bakwai da bulala 600. Raif Badawi, wanda ya kirkiro da shafin “Free S

Tutar sojan Japan ta haifar da rikici tsakanin Japan da Koriya ta Kudu

kyallaye da tutocin soja da aka daga a wajen wasann kwallon kafa, sun haifar da yamutsi a tsakanin manyan jami’an gwamnatin kasashen Japan da Koriya t

’Yar rawa ta sha duka saboda kin biyan kudin da limamin Hindu ya yanka mata

Wata shahararriyar ’yar rawar Odissi haifaffiyar Italiya, wadda ta koma Odisha da zama tun a shekarar 1979, ta sha dukan tsiya daga limamin addinin Hi

Mutum dubu 70 aka bar wa sudi a Dubai

kungiyar Ro’yati mai kula da iyalai, ta tattara sudin sauran abinci, wanda kungiyar ta raba wa mutum dubu 70, mabukata. Wannan kungiya ta saba tattara

Duk wanda ya rage teba za a ba shi kyautar zinari a Dubai

Yawan masu teba na karuwa a masarautar Dubai ta Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE), don haka aka yanke hukuncin bayar da kyautar zinari ga duk wanda ya