ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Ban taba ganin Kaza ko talo-talo sun yi auren jinsi ba – Yahya Jameh

Shugaban kasar Gambiya, Yahaya Jameh ya caccaki shugaban Amurka Barack Obama, inda ya kalubalance shi ya nuna masa kaza ko talo-talo da suka yi auren

An kirkiro kwalin taba da ke magana da mashaya

Jami’ar Stirling na gwajin wani kwalin taba da ta kirkiro, don yin gargadi da matasan mata masu zukar taba, amma kwananan za a yi gwajin a kan sauran

Firayiminista ya bai wa wadanda suka ci jarabawar sakandire mamaki

Firayiministan Hadaddiyar Daular Larabawa, Shaikh Mohammed bin Rashid Al Maktoum, ya bai wa wadanda suka cinye jarrabawarsa ta kamala sakandare 

Mata-maza na iya amfani da bandakin mata – Kotun Colarado

Wata kotu a Jihar  Colarado ta Amurka ta yanke hukunci kan cewa maza-matan yaro da aka haifa, wanda yake ganin kansa a matsayin mace, zai iya amf

Ana ta zuba kudin cacar ranar haihuwar jaririn gidan sarautar Birtaniya

An fara karbar kudin caca, don cankar ranar da Gimbiya Kate za ta haifi jaririn gidan sarautarBirtaniya. An yi hasashen haihuwar jaririn a tsakiyar wa