ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Firayiministar Austireliya ta fadi zabe, tana saka wa jaririn sarautar Birtaniya kayan wasa

Firayiminista Gillard ta Austireliya ta fadi zaben Shugabancin jam’iyya a lokacin da take dinka wa jaririn gidan sarautar Ingila kayan wasa masu siffa

An nemi magidantan Saudiyya su fara shirin shiga dakin girki a watan azumi

Wata marubuciyar makala a jaridar Al-watan ta kasar Saudiyya, ta yi kira ga magidanta kan lalle su yi shirin shiga dakin girki don taimaka wa matansu,

Zanga-zangar tsaye kyam ta karbu a Turkiyya

Wani mai shirya kade-kade da raye-rayen biki, dan Turkiyya, Erdem Gunduz ya bullo da dabarar yin zanga-zanga a tsaye, ba tare da hargowa ba, inda ya t

Sheikh Al Arifi na Saudiyya ya bukaci mawakiya Ahlam ta zama mai wa’azi

Wani malamin addinin Musulunci a Saudiyya ya samu yabo da suka kan kiran da ya yi wa wata mawakiya, ta daina waka ta koma wa’azi. “Ke mai imani ce kum

Wata irin cutar kwayar halitta ta bayyana a Kano

Likitoci a asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano, sun gano wata irin cutar kwayar halitta, wadda a Turancin Kimiyya ake yi lakabi da  Warrdenburg