ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

An kama likita kan laifin yin tsafi da sassan jikin mutum

Wani likita mai suna Dokta Babawale Funsho Joshua, ya shiga hannun ’yan sanda bisa tuhumar yanke sassan jikin gawar wani yaro a jihar Ogun.Babawale, w

dan sarautar Saudiyya ya kashe Naira biliyan uku a bikin murnar kammala digiri

Wani dan sarautar Saudiyya, tare da bakinsa mutum 60 sun yi bushashar Dala miliyan 20, wanda ya yi daidai da Naira biliyan uku da miliyan 160, a bikin

Wata mata ta haifi ’yan biyar a Jamhuriyar Czech

Wata mata ’yar kasar Czech, mai shekara 23, ta haifi maza hudu da mace daya. Matar wadda aka yi wa lakabi da uwar ’ya’ya ko “Supermum” ta samu taimako

Kare ya yi wa ubangidansa ban kwana a wajen jana’iza

Karen wani matashin soja da aka yi wa kwanton bauna aka kashe shi, ya yi masa bankwana a wajen jana’izarsa, wadda ta samu halartar dubban mutane. Wann

Mahaukaci ya shekara 11 a keji

Wani mutum mai fama da tabin hankali a kasar Sin, iyayensa sun kulle shi a cikin keji bayan da ya yi wa wani yaro dukan tsiya har ya mutu, kamar yadda