ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

An gano uwar jaririn da ya makale a bututun kashi a kasar Sin

Wata mata ’yar shekara 22 da ta yi kururuwar jariri ya makale a bututun da kashi ke kwarara a kasar Sin, an gano ita ce uwar jaririn, inda ta boye kan

An kera motar alfarma ta katako a kasar bietnam

Wata motar katako da aka kera a kasar bietnam t ashahara a titunjan birnin Ho Chi Minh. Wannan mota da ta yi fice, an kerat ne da managarcin katako, w

Jami’in duba gari ya ci tarar mahaifiyarsa

Wani jami’in duba gari ya samu yabo kan yadda ya ci tarar gidan abincin mahaifiyarsa, wadda aka sameta da laifin rashin kula da tsaftar abincin da ake

An cafke wadanda suka yi garkuwa da mata uku tsawon shekara 10 a Amurka

Jami’an tsaro sun cafke wadanda suka yi garkuwa da mata uku tsawon shekara 10, a wani gari da ake kira Cleabeland a Jihar Ohio ta Amurka.

’Yan sanda mata sun nishadantar da masu zanga-zanga a Indonesiya

Wani gungun ’yan sanda mata a kasar Indonesiya sun taka rawar Gangnam, don hana masu zanga-zanga a ranar ma’aikta ta duniya yin tasiri.