ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Alkali ya ci tarar kansa

Wani alkali a Jihar Michigan ta kasar Amurka ya ci tarar kansa, bayan da wayar salularsa ta yi kara a cikin kotu, don haka ya biya tarar Dala 25.

An sabunta soyayyar yarinta da aure bayan shekara 60

Wasu masoya a kasar Birtaniya, da suka fara soyayya tun suna ’yan shekara 17, amma da suka so yin aure sai iyayensu suka ki amincewa; yau bayan shekar

Akuya ta haifi da mai kai biyu da kafafu takwas

A ranar Alhamis din makon jiya ne a gidan wani mai suna Malam dan’asabe Alhaji da ke Sabon Layi a garin Keffi na Jihar Nasarawa ya cika tinjim da jama

Tana shan ruwa lita 25, wanka sau 40 a rana

Sasha Kennedy, mai shekara 26, uwa mai ’ya’ya biyu da ke gundumar Essed, a Ingland, mata ce da ta kai matsayin ba ta yi sai da ruwa.

Mahaddata na samun sassaucin zaman kurkuku a Dubai

A masarautar Dubai da ke cikin Hadaddiyar Daular Larabawa ta UAE, ana rage tsawon wa’adin zaman kurkuku ga duk wanda ya haddace Alkur’ani,