Adabi

Adabi

Yadda Hausawa ke gudun sunayensu na asali zuwa na gargajiyar Larabawa

Shin ko me ya sa Bahaushen yau ke gudun sunayen Hausawa na gargjiya?

Ranar Hausa: Al’adar ciyayya ita ce maganin yunwa

Al’adar ciyayya tana kuma ba wa mutum damar cin abinci mai gina jiki

Tarihin tashe a ƙasar Hausa

Tarihin tashe, asalin kalmar, muhimmancinsa da sauran abubuwan da ya kamata ku sani.

Dan kasuwa ya nemi kashe matarsa don ya kara jari a shagonsa

Ana cafke wani dan kasuwa kan yunkurin kashe matarsa don ya samu damar sayar da talabijin dinsu ya kara jari

’Yan siyasa sun yi wa Gwarazan Gasar Hikayata ta 2023 ruwan kudi

A’isha Adam Usaini ce gwarzuwar Hikayata ta 2023 da labarinta mai taken ‘Rina A Kaba’.