Adabi

Adabi

Atiku ya taya Gwarzuwar Hikayata ta 2020 murna

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya taya Maryam Umar murnar zama Gwarzuwar Hikayata ta bana. Atiku ya taya matashiyar murna

Tsohuwar Ministar Ilimi za ta dauki nauyin karatun Gwarzuwar Hikayata

Tsohuwar Karamar Ministar Ilimi, Hajiya Aishatu Jibril Dukku, ta sha alwashin daukar nauyin karatun Surayya Zakari Yahaya, daya daga cikin mata uku da

An bayyana gwarzuwar gasar Hikayata ta 2020

A Yammacin yau na Juma’a ne aka sanar da Maryam Umar a matsayin gwarzuwar gasar gajerun kagaggun labarai ta mata zalla wato Hikayata ta 2020 a yayin b

Marainiyar da magidanta 7 suka lalata na neman hakkinta

Mahaifiyar yarinyar ta nemi a bi mata hakkin ‘yarta mai shekaru 12 bisa zargin wasu magidanta 7 da yi mata fyade.

Bankwana da ‘Azizu dan makaranta’

Wakar Marigayi Alhaji Yusuf Ladan kan yadda Uwani ta rika kewar masoyinta Azizu, wani yaro dan makaranta.