Adabi

Adabi

Ka’idojin rubutun Hausa (1): Gabatarwa

Amincin Allah ya tabbata gare mu. Hakika mutane da dama za su ji mamaki a ce suna Hausawa za a tsaya ana koyar da su ka’idojin rubutun Hausa alhali ha

Gasar Aminiya: Zakaru 20 sun bayyana

An bayyana sunayen mutum 20 da za a wallafa labarun da suka tura wa gasar Aminiya

Abun da ya kamata ku sani kan Ranar Hausa ta Duniya

Ranar Laraba 26 ga watan Agusta na wannan shekara ita ce “Ranar Hausa” ta duniya. A wannan rana ce ake baje-kolin fasahar harshen Hausa, da tattaunawa

Ranar Hausa: Sai an rungumi Hausa Arewa za ta ci gaba —Masani

 Wani masanin tarihi na kasa a Gidan Adana Tarihi na Arewa House da ke Kaduna, Malam Rabi’u Isa ya ce muddin yankin Arewacin Najeriya na son sam

Yadda bikin Ranar Hausa ke kara samun tagomashi

Ranar 26 ga watan Agusta ita ce aka ware domin bukuwawan ranar Hausa a kowacce shekara. An fara bikin ranar ce a shekarar 2015 kuma ta samo asali a ka