Adabi

Adabi

Dalilin da muka kirkiro gasar rubutu ta Aminiya – Farfesa Malumfashi

A kwanakin baya ne aka sanya hannu kan yarjejeniyar Gasar Rubutu ta Aminiya a tsakanin Kamfanin Media Trust mai buga jaridun Daily Trust da Aminiya da

Bayanin Wasan Kwaikwayo a Hausa (2)

A makon jiya mun kawo ma’anar Kalmar Wasan Kwaikwayo a mahamgar masana da kuma ginshikai hudu da ake gina Wasan Kwaikwayo a kansu wadanda suka hada da

Sharhin littafin ‘Zamani ina za ka da mu’

Kullum ina yawan fada cewa shi rubutu duk yadda aka yi shi, ana yin sa ne domin a ilimantar ko a fadakar ko kuma a yi hannunka mai sanda ga al’umma a

Bayanin Wasan Kwaikwayon Hausa (1)

Ma’anar Wasan Kwaikwayo a Hausa a bayyane take daga lura da kalmomin da suka gina shi, wato abu ne mai alamun wasa da kuma kwaikwayo. Shi dai wasa yan

Yadda littafaina uku suka  ci gasar rubutu – Mahmud Bambale

A yau mun leka Kamfanin Wallafa Littafai na Najeriya ta Arewa (NNPC) da ke Zariya ne inda Manajan Kamfanin Malam Mahmud Barau Bambale, ya yi bayani ka