Adabi

Adabi

Bayanin Wasan Kwaikwayo a Hausa (2)

A makon jiya mun kawo ma’anar Kalmar Wasan Kwaikwayo a mahamgar masana da kuma ginshikai hudu da ake gina Wasan Kwaikwayo a kansu wadanda suka hada da

Sharhin littafin ‘Zamani ina za ka da mu’

Kullum ina yawan fada cewa shi rubutu duk yadda aka yi shi, ana yin sa ne domin a ilimantar ko a fadakar ko kuma a yi hannunka mai sanda ga al’umma a

Bayanin Wasan Kwaikwayon Hausa (1)

Ma’anar Wasan Kwaikwayo a Hausa a bayyane take daga lura da kalmomin da suka gina shi, wato abu ne mai alamun wasa da kuma kwaikwayo. Shi dai wasa yan

Yadda littafaina uku suka  ci gasar rubutu – Mahmud Bambale

A yau mun leka Kamfanin Wallafa Littafai na Najeriya ta Arewa (NNPC) da ke Zariya ne inda Manajan Kamfanin Malam Mahmud Barau Bambale, ya yi bayani ka

Hankalinka Jagoranka

In ka ga mutum yana baya-baya da kai bayan ya sanka, dayan biyu ne: 112. In ka ga mutum yana baya-baya da kai, bayan ka san shi ya san ka, dayan biyu