Adabi

Adabi

Yadda Hausawa ke sarrafa harshe

A wannan mako Aminiya ta yi wani nazari ne kan yadda Hausawa suke sarrafa Harshe, inda ta kalato makalolin masana adabi daban-daban domin amfanin masu

Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu

Allah cikin ikonSa Ya yi halittu iri daban-daban, wasu ana ganinsu wasu kuma, sun fi karfin mutum ya gansu. Daga cikin wadanda ba a iya gani da ido ak

Ranar Hausa ta Duniya: Kalubalen da harshen Hausa ke fuskanta

Ranar 26 ga Agustan kowace shekara ita ce ranar da aka kebe a matsayin Ranar Hausa ta Duniya. An sanya wannan rana ce don ta yi daidai da ranar da mas

Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne  don ceto yara daga kangin bara da sunan addini –  Suleiman Danyaro

Ana ta kai-komo da bayanai game da tsarin almajirci a Najeriya. Malam Suleiman Danyaro ya wallafa littafinsa mai sunan: ‘Almajirai Ko Attajirai?’ wand

Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana

Kasancewar akwai ilimi a cikin kowanne abu, ya kamata mu yi dubi ga bishiyoyin kuka don fahimtar ilimin da suke sanar mana a nan kasar Hausa Domin kuw