Adabi

Adabi

Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa

Masanin adabin Hausa da wasan kwaikwayo  Farfesa Umaru Balarabe Ahmed, ya samu lambar yabo ta kasa. Shugaban Hukumar Gudanarwar Majalisar Bada Lambar

Asalin Hausa (2)

Zuriyar Harshen Hausa Masana ilimin harsuna sun karkasa harsunan duniya zuriya-zuriya. Kowane harshe na duniyar mutane dole da rukunin da yake. A ruku

Asalin Hausa (1)

Binciken gano diddigin tarihin mutane wata matsala ce mai cin rayuwar masu bincike da waɗanda ake yi wa binciken. A lokacin da ilimi ya bunƙasa, kowac

Gurbacewar Adabin Hausawa (2)

Fina-finai A game da fina-finai da yawaitarsu an yi rubuce-rubuce da ka-ce-na-ce game da su. Ga abin da Isa Sanusi yake cewa a makalarsa mai taken: Fi

Shekara 20 da Rasuwar Shata: Waiwaye kan tasirin tauhidi da mu’amula a rayuwarsa (2)

Da Allah bai kawo wa Shata dauki da Jarman Kano Muhammadu Adamu Dankabo ba da ya samu nakasu da wulakanci daga maroka a shekara 10 na karshen rayuwars