Adabi

Adabi

Yadda wakokin yara ke gina tunanin rayuwar al’ummar Hausawa

A da can Hausawa sukan koya wa ’ya’yansu wakokin fasaha da suka kunshi tarbiyya da jarumta da dogaro da kai da kyautata zumunci da girmama na gaba bin

Tasirin camfi a wajen  Hausawa cikin tarbiyyarsu

Camfi ya kunshi a bubuwa da dan Adam kan kudire shi a zuciyarsa kuma yakan gaskata shi, misali abin da ya shafi tsoro da mafarki da tsuntsaye da ruwa

Rabe-raben tsaga a al’adar Hausawa

Tsaga wata alama ce da kabilu daban-daban kan yi ciki har da  Hausawa da  aska a fuska ko a jiki, saboda bambanta wata kabila da wata, ko dangi da  da

Bikin kalankuwa a Kasar Hausa

Da yawa daga cikin bukukuwan da Hausawa ke gudanarwa shekara-shekara, sukan yi su ne a cikin yanayi na musamman da zai dace don cimma nasarar aiwatar

Sana’o’i a kasar Hausa: Wanzanci

Gabatarwa Sana’a, kalma ce da aka aro ta daga Larabci, kuma take daukar ma’ana ta samar da wani abin amfani ta hanyar hikima a Hausance. Misali, sana’