Adabi

Adabi

Tasirin camfi a wajen  Hausawa cikin tarbiyyarsu

Camfi ya kunshi a bubuwa da dan Adam kan kudire shi a zuciyarsa kuma yakan gaskata shi, misali abin da ya shafi tsoro da mafarki da tsuntsaye da ruwa

Rabe-raben tsaga a al’adar Hausawa

Tsaga wata alama ce da kabilu daban-daban kan yi ciki har da  Hausawa da  aska a fuska ko a jiki, saboda bambanta wata kabila da wata, ko dangi da  da

Bikin kalankuwa a Kasar Hausa

Da yawa daga cikin bukukuwan da Hausawa ke gudanarwa shekara-shekara, sukan yi su ne a cikin yanayi na musamman da zai dace don cimma nasarar aiwatar

Sana’o’i a kasar Hausa: Wanzanci

Gabatarwa Sana’a, kalma ce da aka aro ta daga Larabci, kuma take daukar ma’ana ta samar da wani abin amfani ta hanyar hikima a Hausance. Misali, sana’

Hikimarka jarinka: Tasirin marubuci a cikin al’umma

  Sanin kowane kowace halitta da irin baiwar da Allah Ya ba ta, haka a cikin halittun sai Allah Ya fifita dan Adam a bayan kasa ba don komai ba s