Adabi

Adabi

Sana’o’i a kasar Hausa: Wanzanci

Gabatarwa Sana’a, kalma ce da aka aro ta daga Larabci, kuma take daukar ma’ana ta samar da wani abin amfani ta hanyar hikima a Hausance. Misali, sana’

Hikimarka jarinka: Tasirin marubuci a cikin al’umma

  Sanin kowane kowace halitta da irin baiwar da Allah Ya ba ta, haka a cikin halittun sai Allah Ya fifita dan Adam a bayan kasa ba don komai ba s

Taskar tarihi: Misalai daga wakokin Malam Maharazu Barmu Kwasare

Tarihin da taskar ke dauke da shi a yau shi ne na wani al’amari mai ban tsoro da tashin hankali da ya faru a ranar wata Juma’a a 1970 a cikin masallac

Illar fara dindiba: Misalai daga wakokin marigayi Malam Maharazu Barmu Kwasare

Tarihin da taskarmu ke dauke da shi a yau shi ne, tarihin fara dindiba wadda ta yi sanadin hasarar hatsin al’ummar garuruwa da yawa. Farar matsayin wa

Yadda Bahaushe yake sarrafa harshe wajen isar da sako

A wannan makon, shafin Adabi zai waiwayi yadda Bahaushe ke sarrafa harshe wajen isar da wani sako cikin hikima. Akwai hanyoyi da dama da ake amfani da