Adabi

Adabi

Sharhin Littafi: Tarihin Nijeriya a wake

Kamar yadda sunansa ya nuna, wannan wani littafi ne da aka rubuta da sigar wake, kuma an yi kokari sosai wajen warware jigon da aka nufa da warwarewa.

Sha Yabo: Muhammad (SAW)

  Allah cikin ikonSa, muna cikin watan Rabi’ul Awwal, 1440 Bayan Hijira, watan da aka haifi fiyayyen talikai, Manzon Allah Muhammadu (saw). Mu ni

Manya dibar fari: Tarihin Rupert East, tsanin Adabin Hausa (1)

Sunan Littafi:               Rupert Moultrie East 1898-1975: Tarihinsa Da                                         Sharhi A Kan Gudunmawarsa Ga Adabin

Malaman Jami’a sun fara yajin aikin sai baba-ta-gani

Kungiyar Malaman Jami’a ta Najeriya wato ASUU ta sanar da fara yajin aikin sai baba-ta-gani daga yau Litinin. Shugaban kungiyar na kasa, Farfesa Biodu

Tarbiyyar Yara: Jan hankalin Gwamnatocin Arewa dangane da tsarin koyo da koyarwa a makarantunmu

Tunzura yara ’yan makaranta cikin harkar siyasa, ta hanyar sa su yin zanga-zanga a ranar Alhamis 25 ga Oktoba 2018, domin nuna goyon bayan mai girma G