Adabi

Adabi

Bikin Ranar Rubutattun Wakoki ta Duniya

A shekaranjiya Laraba, 21 ga watan Maris aka gudanar da Bikin Ranar Rubutattun Wakoki a duk fadin duniya. Wannan rana ce da Majalisar dinkin Duniya ta

SHA YABO: MUHAMMADU (SAW)

Ya Allah Ka ba ni basira Rarraba mu da dukka asara Zan yabon mai hana tijara Sha yabo tuli ya sahara Almustapha daha Muhammad Assalamu alaika Nabiyyu

Allah Ka ba mu zaman lafiya

Ta’ala kadiri Ka ban lafiya In rera waken zaman lafiya.  Ka ba ni hazaka har da fasaha Gurin rera wakar zaman lafiya.  Tsira aminci su

Diwanin Wakokin Shata: Sai Alasambarka

Sunan Littafi: Diwanin Wakokin Baka Juzu’i Na Uku: Matanonin Wasu Wakokin Alh. Dr. Mamman Shata Katsina Marubuci: Sa’idu Muhammad Gusau. K

Ina dan shekara 14 na fara rubuta littattafai – Aliyu Dada

Bari mu fara da jin tarihinka a takaice? Cikakken sunana shi ne Aliyu Musa Dada, ni dan asalin garin Chinade ne da ke karamar Hukumar Katagum a Jihar