SHA YABO: MUHAMMADU (SAW)
Ya Allah Ka ba ni basira Rarraba mu da dukka asara Zan yabon mai hana tijara Sha yabo tuli ya sahara Almustapha daha Muhammad Assalamu alaika Nabiyyu
Adabi
Ya Allah Ka ba ni basira Rarraba mu da dukka asara Zan yabon mai hana tijara Sha yabo tuli ya sahara Almustapha daha Muhammad Assalamu alaika Nabiyyu
Ta’ala kadiri Ka ban lafiya In rera waken zaman lafiya. Ka ba ni hazaka har da fasaha Gurin rera wakar zaman lafiya. Tsira aminci su
Sunan Littafi: Diwanin Wakokin Baka Juzu’i Na Uku: Matanonin Wasu Wakokin Alh. Dr. Mamman Shata Katsina Marubuci: Sa’idu Muhammad Gusau. K
Bari mu fara da jin tarihinka a takaice? Cikakken sunana shi ne Aliyu Musa Dada, ni dan asalin garin Chinade ne da ke karamar Hukumar Katagum a Jihar
1-Idan mutum yana lashe bayan ludayi, zai yi sanko. 2-Idan mutum yana zama a kan murhu, to zai haifi da maye. 3-Idan mace mai ciki tana zuwa dibar ruw