Adabi

Adabi

Sharhin littafin Tsarin Tarbiyyar Yara A Musulunci

Sunan Littafi: Tsarin Tarbiyyar Yara A Musulunci Marubuci: Usman Muhammad Alkasim (Abu-Muhammad) Kamfanin dab’i: Gobernment Printer, Katsina She

Buhari Ikon Allah!

Wannan wake an gabatar da shi a yayin taron kungiyar Marubuta ta Najeriya (ANA), a Babban dakin Karatu na Jihar Kano, a ranar Lahadi 5-11-2017.  

Na kuduri warware matsalolin rayuwar iyali da labarina – Gwarzuwar Gasar Hikayata ta BBC

Da farko wace ce Maimuna Idris Sani Beli? An haife ni a shekarar 1983, a Unguwar Galadanchi ta cikin birnin Kano. Na fara karatun zamani a Makarantar

Maimuna S. Beli ce ta lashe gasar Hikayata na BBC

Maimuna S. Beli, yar asalin Jihar Kano ce ta lashe gasar rubutun kajerun labarai wande ake kira Hikayata ta bana wanda BBC ke shiryawa. Maimuna dai ta

Asalin rubutun boko da bunkasar harshen Hausa (4)

Ita ma kasar Damagaram, wadda a yanzu da kasar Hausa ake kiranta, asalinta an ce wani mafarauci ne mai suna Zundurma ya fara zama a wurin. Sannu a han