Adabi

Adabi

Maimuna S. Beli ce ta lashe gasar Hikayata na BBC

Maimuna S. Beli, yar asalin Jihar Kano ce ta lashe gasar rubutun kajerun labarai wande ake kira Hikayata ta bana wanda BBC ke shiryawa. Maimuna dai ta

Asalin rubutun boko da bunkasar harshen Hausa (4)

Ita ma kasar Damagaram, wadda a yanzu da kasar Hausa ake kiranta, asalinta an ce wani mafarauci ne mai suna Zundurma ya fara zama a wurin. Sannu a han

Sharhin Littafin Gwagwarmayata Da Cutar Sikila

Marubuciya: Samira Haruna Sanusi Shekarar Wallafa: 2014 Yawan Shafuka:  101   Sunan wannan littafin shi ne wanda ya fara jan hankalina, domi

Asalin rubutun boko da bunkasar harshen Hausa (2)

Bunkasar rubutun boko Amma dai idan muka dawo maganar asalin soma rubuta Hausa da boko irin wanda har yau muke amfani da shi, to zaifi kyau mu koma ka

Yadda masana suka baje kolin fasaha a gagarumin taron marubutan Arewa a Katsina

A ranakun Talata zuwa Juma’a na makon da ya gabata (3 zuwa 6-10-2017), marubuta da masana daga sassa daban-daban na kasar nan ne suka halarci ga