Adabi

Adabi

Ba sanya batsa ke sa littafi karvuwa ba – Anty Ummy

Hajiya Halima Yusuf wacce aka fi sani da Anty Ummy, marubuciya ce da ta wallafa litattafai irin su Da Me Zan Ji da Sirrin Zuciya da Ba Kishiya Ba Ce d

Rubutu da aikin talabijin duk abu guda ne – Shugabar Alminhaj

Hajiya Rahama Abdulmajid ita ce Shugabar Tashar Talabijin ta Alminhaj da ke watsa shirye-shiryenta bisa tauraron dan’adam na Eutesat. Haka kuma

“Bikin Tuna Abubakar Imam: Abin da ya sa ALQALAM za ta karrama Dokta Bukar Usman da sauransu”

A yau ne Ranar Marubuta ta Duniya, Kungiyar Marubuta ta ALKALAM Kaduna ta shirya kwarya-kwaryan biki domin tunawa da marigayi Dokta Abubakar Imam da z

Kishin yada ilimi da tarbiyya suka sa na zama marubuci – Mustafa Mashi

  Alhaji Mustafa Abdu Mashi tsohon ma’aikacin kiwon lafiya ne tun daga tsohuwar Jihar Kaduna. An haife shi a 1957 a cikin garin Mashi. Ya yi kara

Yabon Manzon Allah (S.A.W.)

A wannan wata ne na Rabi’ul Awwal ake bikin zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammadu (saw). Fasihin sha’iri, Malam Nasiru ya rubuta wannan waka, tun