Adabi

Adabi

Ban taba sha’awar rubuta littafin da ba na addini ba – Malam Aliyu Ibrahim

Malam Aliyu Ibrahim Sani Mainagge matashin malamin addinin Musulunci ne, wanda ya yi fice wajen rubuta littattafan addini. Aminiya ta tattauna da shi,

Ina matukar farin ciki da kasancewata marubuciya – Fatima Danbarno

Fatima Ibrahim Danbarno ta kasance matashiyar marubuciyar littattafan Hausa. A tattaunawarta da Aminiya, ta bayyana al’amura   da dama danga

Na ziyarci qasashen duniya 56, ina jin harsuna 18 – Marubuci Sharif Maidouki

Malam Sharif Maidouki fitaccen marubuci ne da ya zagaya duniya sannan qwararre ne a fannonin rayuwa masu yawa. Marubuci ne da ke jin harsuna da dama k

Malam Aminu Kano ne ya share mani hanyar zama mawaki – Hassan Nakutama

Malam Hassan Nakutama fasihin mawaki ne, wanda ya dade ana fafatawa da shi a fagen rubutattun wakoki tun zamanin siyasar NEPU da NPC, wanda saboda kwa

Nazari: Mawaki Rarara da yankan kunkurun Bala (5)

A cikin jaridar Daily Comet, musamman a shafukanta na Hausa, aka shiga fallasa da yin zage-zage game da ayyukan assha na gwamnatin ’yan mulkin mallaka