Adabi

Adabi

Marubutan Hausa sun nemi agajin Hukumar UNESCO

Marubutan Hausa sun bukaci Hukumar Bunkasa Ilimi, Al’adu Da Fasaha ta Majalisar dinkin Duniya (UNESCO) da ta ware masu rana ta musamman a kowace sheka

Ta’aziyya: Sani Aliyu Xandawo, Fitaccen makaxin Hausa ya kwanta dama

A ranar Lahadi ce Allah Ya yi wa shahararren makaxin taushin nan Alhaji Sani Aliyu Xandawo rasuwa a gidansa da ke Yawuri a Jihar Kebbi. Kuma an yi jan

Marubutan Hausa sun nemi a tashi tsaye wajen tallafa wa harshen

Gabatarwa: Gamayyar kungiyoyin marubuta kagaggun labarai na fadin Najeriya da sauran kasashen da suke amfani da Hausa a fadin Afirika ta Yamma, &

kungiyar Waiwaye ta karrama Aminiya

A ranar Asabar da gabata, kungiyar Waiwaye Adon Tafiya a Jihar Kano ta bayar da shaidar girmamawa ga Jaridar Aminiya.A lokacin da yake bayar da shaida

Waiwaye kan koyo da koyar da harshen Hausa

Koyar da harshe a cibiyoyin ilimi tun daga matakin firamare har zuwa jami’a, al’amari ne da ke da salo iri daya, ma’ana akan faro daga haruffa ko baka