Adabi

Adabi

An kaddamar da littafin Tajwidi a Abuja

Wani fitaccen malamin addinin Musulunci, Yahuza Haruna Jada, ya kaddamar da sabon littafinsa da ke koyar da ilimin Tajwidi da harshen Turanci don sauk

Ba zan taba barin zuri’ar Shata ta wulakanta ba – Makadin Shata

Nuhu Babanyara, dattijo dan kimanin shekara saba’in da haihuwa, daya ne daga cikin makadan marigayi Dokta Mamman Shata Katsina da suka rage a raye. Ya

Littafin kasuwanci a ma’aunin nazari

Tsananin bukatar da ake da ita na ilimin kasuwanci a makarantun sakandaren kasar nan da kuma yadda aka juya akalar harkar neman ilimi tare da koyon sa

Marubuta a Najeriya, Masu Karatu a Nijar: Nazari a kan bukatuwar jaridun Hausa a Kudancin Nijar (3)

Shawarwari kan abubuwan da za su kawo karbuwar jaridun Hausa aNijar:Jaridu da mujallu suna da matukar muhimmiyar rawa da suke takawa wajen kawo ci gab

Dalilin da ya sa rubutun Boko ya tsere wa Ajami a yanzu

Ana buga littattafai da jaridun Hausa ta hanyoyin rubutu iri guda biyu.  Amma fa, hanyar boko ta rinjayi hanyar Ajami a halin yanzu. Me ya sa hak