Yadda na fara rubutun yaran bebaye a kasar Hausa – Dokta Constanza
Dokta Constanza Halima Schamailing, wadda ake yi wa lakabi da Halima ’yar Fulani ko ’Yar kamus, Bajamushiya ce da ta kware a harshen Hausa, kuma ta yi
Adabi
Dokta Constanza Halima Schamailing, wadda ake yi wa lakabi da Halima ’yar Fulani ko ’Yar kamus, Bajamushiya ce da ta kware a harshen Hausa, kuma ta yi
Rubutu rayayyen al’amari ne da kan wanzu matukar wanzuwar duniya, kuma tamkar shuka ce wacce in har ka yi za ta girma ta ba ka inuwa ka kuma ci ‘ya’ya
Alhaji Is’hak Sarkin Fulanin Dankama da ke cikin karamar hukumar Kaita a jahar Katsina tsohon malamin kiwon lafiya ne wanda ya samu kansa a cikin hark
Aminiya ta samu tattaunawa da wani fursuna wanda ya shafe shekaru 24 a tsare a gidan yarin kirikiri da ke Jihar Legas mai suna Oladipupo Folaremilekun
A Ranar Lahadi (12-7-2015), daliban Sashen Hausa na Kwalejin Sa’adatu Rimi suka karbi bakuncin Farfesa Yusuf M. Adamu, tsohon shugaban kungiyar Marubu