Yadda mai gadi ya sa dansa makaranta har ya samu digirin-digirgir
Salisu Bala ya samu digirin digirgir (PhD) yana matashi dan shekaru 39 daga Jami’ar Ahmadu Bello Zariya. A yanzu babban ma’aikaci ne a Gidan Marigayi
Adabi
Salisu Bala ya samu digirin digirgir (PhD) yana matashi dan shekaru 39 daga Jami’ar Ahmadu Bello Zariya. A yanzu babban ma’aikaci ne a Gidan Marigayi
Ga alamu kimar da tashe yake da ita a idon Hausawan da ke sassa da dama na Jihar Legas ta fara raguwa, inda ake ganin yara kanana suna yi a maimakon m
daya daga cikin ’yan kwamitin watsa labarai da ke shirye-shiryen gudanar da gagarumin bikin Ranar Marubutan Hausa Ta Duniya, ya yi bayani dalla-dalla
Malama Hassana Abdullahi Hunkuyi na daya daga cikin marubutan Hausa da tauraruwarsu ke haskawa. Yaushe ta fara rubutu, me ya sa take rubutu, littattaf
Ya zuwa yanzu dai kungiyoyin marubutan Hausa daban-daban sun dukufa haikan wajen shirya gagarumin Bikin Ranar Marubuta ta Duniya, wanda ake shirin gud