Adabi

Adabi

Dandalin Waiwaye ya yi taron bunkasa harshen Hausa

A ranar Asabar din da ta gabata ne kungiyar Dandalin Waiwaye ta gudanar da taron bita na yini daya ga ’ya’yanta da kuma ’yan jarida game da yadda za a

Ina fuskantar kalubale a harkar rubuce-rubuce – Kamal Iyantama

Sunansa Kamal. Allah Ya hore masa baiwar rubuce-rubucen kirkirarrun labarai, ga shi gwani wajen iya zane da zayyana, kamar kuma yadda ya kasance mawak

Sai mahaifina ya karanta littafina nake fitar da shi kasuwa – Bilkisu Yusuf Ali

Malama Bilkisu Yusuf Ali marubuciya kuma hazikar sha’ira ce. Ta rubuta littattafai da dama, wadanda suka kara tabbatar da ita cikakkar marubuciyar da

Burina in fadakar da jama’a ta hanyar waka – Abdulhamid Matazu

A ganawar Aminiya da fasihin marubucin wakokin Hausa, Abdulhamid Matazu, marubucin ya bayyana irin yadda ya dauki waka da muhimmanci, sannan ya zayyan

Sabuwar kungiyar mawaka ta bayyana a Jihar Katsina

A makon jiya ne aka kaddamar da shugabannin da za su rike sabuwar kungiyar mawaka mai suna ‘Waka Babbar Hikima,’ mai taken ‘Gonar Da Ta Wuce Ratse’ a