Adabi

Adabi

Kuskure daya Ke bata Sharhi – Farfesa Ibrahim Malumfashi (3)

Auren bincike kamar yadda ka nuna halal ne ba haram ba, ba kamar yadda shi mai sharhin ya nuna ba kenan ko? Auren bincike da samar da littafi daga cik

Kuskure daya Ke bata Sharhi – Farfesa Ibrahim Malumfashi (2)

To amma mai sharhin ya kuma ce littafin naku maimakon ya bi fasalin kamus da aka sani, sai ya buge da bayyana ma’anoni na karin magana 157, daga cikin

Gobe za a yi jana’izar Farfesa Ali Mazrui

A ranar Litinin da ta gabata ce Allah Ya yi wa fitaccen masanin al’adu da al’amuran al’ummar duniya, Farfesa Ali Al’amin Mazrui rasuwa. Ya rasu ne a A

Kuskure daya Ke bata Sharhi – Farfesa Ibrahim Malumfashi

A bana ne shahararren malamin adabin Hausa, Farfesa Ibrahim Malumfashi, wanda masana ke wa kirari da ‘Magajin Abubakar Imam’ tare da Malam Nahuce Mara

Sharhin littafin ‘Ma’aikacin Banki Don Talaka’

Sunan Littafi: Ma’aikacin Banki Don TalakaMarubuci: Attahiru Kawu BalaKamfanin Wallafa: Author’s House U.S.Shekarar Wallafa: 2010Yawan Shafuka: 363Far