Adabi

Adabi

Ranar Hausa: Kalubalen da ke gaban Hausawa a Karni na 21

A kowace ranar 26 ga watan Agusta ne wasu kungiyoyi da kafafen sadawar zamani daban-daban suke gudanar bukin ranar Hausa ta duniya, wanda a bana ya ka

‘Abin da ya sa muka kirkiri bikin Ranar Hausa’

An fara gudanar da bikin ne a 2015 a shafukan sada zumunta na zamani.

Hausa ta tarar da zamani

Kalmomin da zamani ya samar da su a harshen Hausa tsakanin matasa.

‘Dalilai 7 da za su sa Majalisar Dinkin Duniya ta amince da Ranar Hausa a hukumance’

Ya ce dalilan guda bakwai sun isa su sa MDD ta amince da ranar.

Abubuwan da ya kamata ku sani a kan ranar Hausa

Yaren Hausa dai na da masu amfani da shi sama da mutum miliyan 150 a duniya.