Adabi

Adabi

Yadda bikin Makarantar Malam Bambadiya ya gudana a Kaduna

Makarantar Malam Bambadiya ta gudanar da bikin cika shekara daya a ranar Juma’a da Asabar 5 da 6 ga Satumba, 2014.An gudanar da bikin ne a dakin taro

Wakar Ebola

Ga wata waka mai taken ‘Wakar Ebola’ da fasihi A Y Husain (AYAH) ya yi mana guzurinta. A cikin wakar ya bayyana alamomin da ke nuna kamuwa da cutar Eb

Zaben ANA Kano: Gara Bukar da Habu

“Ba a rabu da Bukar ba wai an haifi Habu,’ inji Malam Bahaushe sarkin hikimar zance. A fahimtata da wannan muhimmin karin maganar Bahaushe yana shagub

‘Mace Mutum’ ta kaddamar da littattafai don bunkasa Adabi

kungiyar marubuta ta mata zalla mai suna ‘Mace Mutum’, ta yi taron kaddamar da litattafanta 4 a ranar Lahadin da ta gabata.Littattafan 4 wadanda aka k

Littattafai 400 suka fafata a ‘Gasar Littattafan Jami’ar Edinburgh’

Littattafai 400 ne suka fafata a gasar littattafan da Jami’ar Edinburgh da ke Birtaniya ta shirya.An kafa jami’ar ne a shekarar 1583, ta kuma ta fara